--
Gwamnatin Tarayyar ta bullo da sabon shirin taimakawa matasa Najeriya

Gwamnatin Tarayyar ta bullo da sabon shirin taimakawa matasa NajeriyaGwamnatin tarayyar Najeriya karkashin ma'aikatar jinkai ta kasa, ta fito da wani sabon shiri da za ta taimaki al'ummar Najeriya na tsawon shekaru biyar (5).

Wannan shiri zai karkata ne domin taimakawa matasa Najeriya domin dogaro da Kai. Ministan jinkai Hajiya Sa’adiya Umar Farouq ce ta bayyana haka ga Manema Labaran a ranar Laraba da ta gabata.

Ta bayyana cewa nan gaba kadan zasu bayyana hanyoyin da mutane zasu domin samun wannan tallafi cikin sauki.

Ku ci gaba da kasancewa da wannan shafi domin samun Cikakken rahoto.
0 Response to "Gwamnatin Tarayyar ta bullo da sabon shirin taimakawa matasa Najeriya"

Post a Comment