--
 [BIdiyo] Mutane da Sun rude Da Kabbara Yayinda Sheikh Bala lau yagayawa Shugaba Buhari Wata Magana Cikin Khuduba

[BIdiyo] Mutane da Sun rude Da Kabbara Yayinda Sheikh Bala lau yagayawa Shugaba Buhari Wata Magana Cikin Khuduba

 


 [BIdiyo] Mutane da Sun rude Da Kabbara Yayinda Sheikh Bala lau yagayawa Shugaba Buhari Wata Magana Cikin Khuduba Wajen Bude Masallacin 


Bayan godiya da Allah tare da yin salati ga Shugaban Halitta Abul-kaseem Muhammad Bin Abdullah (Sallallahu alaihi wasallam) sheikh Abdullahi Bala Lau cikin Kudubar Juma'ar Jiya



Bayan Sheikh Bala lau ya yabawa gwamnatin tarayya akan kokarin ta nakawo tsaro a wannan kasa Malamin me Khudubar yasake rokon gwamnatin data kara kulawa da bangaren tsaron,

Sheikh Bala lau yaci gaba da yiwa Shugaban kasa Muhammadu Buhari Nasiha da cewa Yazamto mai taimakawa marayu musamman cikin wannan Wata me Albarka Domin Annabi (Sallallahu alaihi wasallam) yace wanda duk yake taimakawa marayu suna tare a Aljannah,



Daga karshe Sheikh Bala Lau ya tabbatar wa Shugaban Cewa talakawa suna kaunar sa yalamata akara tausaya musu musamma harkar kayan abinci duba da yanayin yanda Ramadan ya gabato,

Muna rokon Allah yasa Albarka cikin rayuwar Malam dakuma Rayuwar Shugaban Namu Buhari yasa wannan kira da Malam yayi yazama me amfani,


Ga Bidiyon damin masu kallo👇



0 Response to " [BIdiyo] Mutane da Sun rude Da Kabbara Yayinda Sheikh Bala lau yagayawa Shugaba Buhari Wata Magana Cikin Khuduba"

Post a Comment