Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji a kano ya hallaka tsohuwa yar shekara 80 ta hanyar jefata rijiya
Innalillahi wainna ilaihirrajuun
Wannan Rashin imani dame yayi kama Subahanallah
Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji daga jihar kano yayi sanadiyyar hallaka wata tsohuwa ta hanyar jefata rijiya mai kimanin shekara 80 a duniya
Innalillahi wainna ilaihirrajuun
An tambayi matshin dalilin yin hakan yace shima bai saniba kawai yasan yasha Kwaya kafin faruwar hakan
Hasbunallahu wani'imal wakeel ya Allah ka tsare mana imanin mu kasa mugama lafiya.
0 Response to "Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji a kano ya hallaka tsohuwa yar shekara 80 ta hanyar jefata rijiya "
Post a Comment