DA DUMI-DUMI:- Yanzu-Yanzu. Shahararren Dan Ball Ya Musulunta___Cikakken Bayani
Labari mafi dadi da na tashi dashi a safiyar yau shine na musuluntar Dan wasan Arsenal dan qasar Ghana Thomas Teye partey Allah ya tabbatar da digadigansa da namu akan musulunci.
Alhmdllh hakika wannan shine fatan mu ako yaushe muna fatan Allah yakara daukaka muslinci da musulmi yakarya kafirci da kafirai
Mu damuke ciki Allah ya tabbatar damu a cikin sa yasa muna daga cikin yan Aljannah ranar Qiyama Ameeen.
0 Response to "DA DUMI-DUMI:- Yanzu-Yanzu. Shahararren Dan Ball Ya Musulunta___Cikakken Bayani"
Post a Comment