--
 Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi yayin da ake ci gaba da shari'ar mijinta a wata Babbar Kotu

Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi yayin da ake ci gaba da shari'ar mijinta a wata Babbar Kotu


 Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi yayin da ake ci gaba da shari'ar mijinta a wata Babbar Kotu a Abuja ranar Litinin. Wasu na kusa da ita sun ce ciwon Asmanta ne ya tashi.

Muna fatan Allah yabata lafiya shikuma muna addu'ar Allah ya tabbatar da gaskiya yakuma taimaki Wanda yake kan gaskiya 

Allahumma ameen




0 Response to " Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi yayin da ake ci gaba da shari'ar mijinta a wata Babbar Kotu"

Post a Comment