--
YANZU-YANZU: Mutumin da ya rasu yana salla a Masallaci ya farfado

YANZU-YANZU: Mutumin da ya rasu yana salla a Masallaci ya farfado


 

Rahotannin da suke shigo mana yanzu sun bayyana mana cewa Mutumin da ake zargin ya mutu a Masallaci, bayan an kai shi gida za ayi masa wankan jana'iza, sai aka ji shi yana motsi, ashe doguwar suma ya yiDazu dai ne aka wallafa Labarin cewa Mutumin ya fadi a Masallacin yana tsaka da salla.


Sai dai majiyoyin da suke bayyana sun nuna cewa yanzu haka ya dawo da ransa.0 Response to "YANZU-YANZU: Mutumin da ya rasu yana salla a Masallaci ya farfado"

Post a Comment