ALLAHU AKHBAR: Wata Mata Ta Rasu A Wurin Tafsiri Cikin Birnin Zariya
Rahotannin da ke shigo mana sun bayyana mana cewa wata mata ta rasu a wurin Tafsiri cikin birnin Zariya da ke Jihar Kaduna.
Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwan Wannan Baiwar Allah, Wanda Allah ya karbi rayuwanta a lokacin Ana gudanar da Tafsirin al'kur'ani Mai Girma a cikin kwalejin Alhuda-huda dake zariya.
In Allah ya yarda za'a gudanar da Sallar janaizanta a yau laraba, da misalin karfe 2:00 na rana.
A kofar Doka zariya. Allah ya gafarta mata.
0 Response to " ALLAHU AKHBAR: Wata Mata Ta Rasu A Wurin Tafsiri Cikin Birnin Zariya "
Post a Comment