--
Ansanya kyautar wannan abubuwan akan tambaya daya tal, 1.Flatron Tv mai inchi 80  2.Refrigerator. (Firiza)  3.Home Threater   Samsung Galaxy A22.  4. Infinix phone hot 10.

Ansanya kyautar wannan abubuwan akan tambaya daya tal, 1.Flatron Tv mai inchi 80 2.Refrigerator. (Firiza) 3.Home Threater Samsung Galaxy A22. 4. Infinix phone hot 10.

GASA: Duk Wadanda Suka Amsa Wannan Tambayar Za Su Ci Gagarumar Kyauta

Gasar Allah ya maimaita mana ta sashin Hausa Aso Radio da Telebijin Abuja wanda Sanata Philip Tanimu Aduda Talban Karu ya sanya.

Tambayar ita ce; wace mota mutum ke cikin ta, man cikin ta na karewa amma sai farin ciki da murna mutum keyi?

Ga kyautata da za a lashe.

1.Flatron Tv mai inchi 80

2.Refrigerator. (Firiza)

3.Home Threater 

Samsung Galaxy A22.

4. Infinix phone hot 10.

Ku aiko da amsar gasar zuwa 08032891744 ko ta whatsapp 08056922945.

Allah yaba mai rabo sa'a.

0 Response to "Ansanya kyautar wannan abubuwan akan tambaya daya tal, 1.Flatron Tv mai inchi 80 2.Refrigerator. (Firiza) 3.Home Threater Samsung Galaxy A22. 4. Infinix phone hot 10."

Post a Comment