--
Bidiyon yadda Sojoji ke rawa da murnar samun nasara akan ‘yan ta’adda

Bidiyon yadda Sojoji ke rawa da murnar samun nasara akan ‘yan ta’adda


 


Wani bidiyo ya bulla a kafafen sadarwa na zamani, wanda ke nuna yadda dakarun Sojojin Najeriya ke rawa da murnar samun nasara akan ‘yan ta’addan da suka addabi kasar Najeriya.


A wannan lokaci dai Sojojin Najeriya na ci gaba fa fatattakar ‘yan bindiga tare da kungiyoyin ta’addanci da suka hada da Boko Haram, ISWAP da sauransu, inda suke ceto mutanen da aka Kama.

0 Response to "Bidiyon yadda Sojoji ke rawa da murnar samun nasara akan ‘yan ta’adda"

Post a Comment