INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN: Ta rasu tana gab da fara buda baki
Ta rasu tana gab da fara buda baki
Rahotannin da ke shigo mana sun tabbatar da cewa wannan baiwar Allah Mai suna Hajiya Safiyya ta rasu tana gab da fara buda baki.
Majiyarmu ta tabbatar da cewa bayan ta kai Azumi ta bude Firij tana kokarin dauko abin buda baki, nan take Shocking ya kamata, anan tace ga garinku nan.
Muna rokon Allah ya jikanta da rahama
0 Response to "INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN: Ta rasu tana gab da fara buda baki"
Post a Comment