--
 'Yan bindiga sun kure ni, bana tsoron mutuwa  ku fito mu yi gaba da gaba daku - El-Rufa'i.

'Yan bindiga sun kure ni, bana tsoron mutuwa ku fito mu yi gaba da gaba daku - El-Rufa'i.
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmed El-Rufa'i ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun kaishi bango, saboda haka baya tsoronsu.


Wannan ya biyo bayan hari da ‘yan bindigar ke kaiwa a tashar jirgin Kasa, da Kuma cikin sassan jihar Kaduna baki daya.


“Nifa Bana Tsaro Mutuwa, 'Yan Bindiga Sun Kure Ni, Su Fito Mu Yi Gaba Da Gaba Da Su” Cewar Gwamna El-Rufa'i. Me zaku ce?

0 Response to " 'Yan bindiga sun kure ni, bana tsoron mutuwa ku fito mu yi gaba da gaba daku - El-Rufa'i."

Post a Comment