SUBHANALLAH: Jirgin Yakin Sojojin Najeriya ya yi hatsari a Kaduna
Rahotannin da suke shigo mana yanzu sun tabbatar mana da cewa wani jirgin saman Sojojin Najeriya yayi hatsari a yau Talata.
Majiyarmu ta tabbatar da cewa matukin jirgin saman ya rasa ransa. Sai dai har yanzu ba a san adadin mutanen da suka rasa rai ba.
Wannan na faruwa ne biyo bayan shekara daya da Hatsarin jirgin saman da manyan Sojojin Najeriya ya ritsa dasu a hanyar.
0 Response to "SUBHANALLAH: Jirgin Yakin Sojojin Najeriya ya yi hatsari a Kaduna"
Post a Comment