--
Daga Majiya mai Karfi na cewa Barau Maliya na Tattaunawa da Mabiyansa wajan sauya sheka zuwa NNPP

Daga Majiya mai Karfi na cewa Barau Maliya na Tattaunawa da Mabiyansa wajan sauya sheka zuwa NNPP

Daga Majiya mai Karfi na cewa Barau Maliya na Tattaunawa da Mabiyansa wajan sauya sheka zuwa NNPP

Daga Baya Anjiyo Madugu Na Cewa: Jam'iyyar Mu Ta NNPP Mai Kayan Marmari Za Ta Samu Gaggarumin Nasara A Zaɓukan 2023 ~ Kwankwaso

Tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, za ta samu gaggarumin nasara a zabukan shekarar 2023.

Daily Nigerian ta rahoto cewa Kwankwaso ya bada tabbacin ne ga magoya bayan jam'iyyar a yayin taron majalisar shugabannin jam'iyyar da aka yi a ranar Asabar a Abuja.

Masu karatu me za ku ce?

~ Daily News Hausa

0 Response to "Daga Majiya mai Karfi na cewa Barau Maliya na Tattaunawa da Mabiyansa wajan sauya sheka zuwa NNPP"

Post a Comment