--
Jamiyyar NNPP ta kwankwaso mai kayan marmari na ci gaba da kwashe 'ya 'yan jam'iyar APC da PDP.

Jamiyyar NNPP ta kwankwaso mai kayan marmari na ci gaba da kwashe 'ya 'yan jam'iyar APC da PDP.

Jamiyyar NNPP ta kwankwaso mai kayan marmari na ci gaba da kwashe 

'ya 'yan jam'iyar APC da PDP.

Daga karamar hukumar Nasara tuni Sanata Dr Rufai Hanga yayiwa wasu jigogin siyasar APC da PDP wankan karbar shahadar tafiyar ta NNPP Kwankwasiyya.

📷Moh'd RH

0 Response to "Jamiyyar NNPP ta kwankwaso mai kayan marmari na ci gaba da kwashe 'ya 'yan jam'iyar APC da PDP."

Post a Comment