--
Labari da Dumi dumi: Ta tabbata 'Yan Shi'a Basuga Wata ba, Kuma Zasu Cika Azuminsu 30 Cif Cif Duba Wannan Sanarwar da Office Din Sheikh Zakzaky Yafitar yanzu

Labari da Dumi dumi: Ta tabbata 'Yan Shi'a Basuga Wata ba, Kuma Zasu Cika Azuminsu 30 Cif Cif Duba Wannan Sanarwar da Office Din Sheikh Zakzaky Yafitar yanzu


Ta tabbata 'Yan shi'a suma zasu cika azumin watan Ramadana talatin bisa umarnin Jagoransu Sheikh Ibraheem Al-zakzaky,  


Kamar Yadda Sanarwa Ta Fito Kai tsaye daga Office Din Jagoran Nasu da Safiyar Ranar Lahadi 01/05/2022


Sanarwa:


بسم الله الرحمن الرحيم


اللهم صل على محمد وآل محمد


Ana sanar da yan uwa cewa sabo da rashin samun tabbacin ganin jinjirin watan Shawwal jiya Asabar 29 ga wata Ramadan 1443, wanda yayi daidai da 30 ga April 2022, mun cika kwanukan watan Ramadan yau talatin cur. InshaAllah! 


Allah ya amshi Ibadunmu. 


Szakzakyoffice 

01/05/2022




0 Response to "Labari da Dumi dumi: Ta tabbata 'Yan Shi'a Basuga Wata ba, Kuma Zasu Cika Azuminsu 30 Cif Cif Duba Wannan Sanarwar da Office Din Sheikh Zakzaky Yafitar yanzu"

Post a Comment