Yanzu-Yanzu: Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa mataimakinsa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon kwamishinan kananan hukumomi Murtala Sule Garo Fom na tsayawa takara gwamna da mataimaki a jam'iyyar APC.

Hakan na nufin cewa ya zabe su matsayin yan takarar da zasu tsayawa jam'iyyar APC a zaben baɗi.
Ibrahim Hassan Hausawa ✍️
0 Response to "Yanzu-Yanzu: Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa mataimakinsa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon kwamishinan kananan hukumomi Murtala Sule Garo Fom na tsayawa takara gwamna da mataimaki a jam'iyyar APC."
Post a Comment