Ahmad Musa zai ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a mako mai zuwa
Ahmad Musa zai ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a mako mai zuwa
Kyaftin Tawagar Super Eagles Ahmad Musa zai ayyana bukatar tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Abokin dan wasa Ahmad Musa Shehu Abdullahi ne ya wallafa hakan a shafins na Facebook a ranar Talata.
Inda ya wallafa cewa
Ahmad Musa wanda ke fafata wasa a kungiyar kwallon kata ta Fatih Karagümrük da ke kasar Turkiyya.
Abin jira dai a gani shine ko Ahmad Musa zai tabbatar da neman shugabancin kasar a zaben da ke tafe na shekarar 2023.
0 Response to "Ahmad Musa zai ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a mako mai zuwa"
Post a Comment