--
An soke wani aure a Kano, saboda banbancin 'kwayar halitta tsakanin Saurayin da Budurwar

An soke wani aure a Kano, saboda banbancin 'kwayar halitta tsakanin Saurayin da Budurwar


A kano anfasa wani biki bayan anyi gwajin kwayoyin Halitta wanda ake kira a turance da (Genotive) 


Mahaifin Amarya yace baza'ayi auren ba sakamakon kwayoyin Halittar Ango dana Amarya Sunzo a mataki iri daya,  


Kuna iya kallon Cikakken Rahoton A Cikin Bidiyon Dake Kasa kulatsa hoton dake kasa yanzu


0 Response to "An soke wani aure a Kano, saboda banbancin 'kwayar halitta tsakanin Saurayin da Budurwar"

Post a Comment