Zuwa ga duk wanda yasan ya cike Tallafin (RRR COVID-19) Kuma ba'a biyashi N30,000 duba abinda zakayi ka samu naka cikin Sauri!!!
RRR DA AKE CIGABA DA BIYA A YANZU HAKA, BA JAHA JAHA AKEBI WAJAN BIYABA, GABA DAYA NIGERIA NE.
KUMA BA DAGA BANKI ZUWA BANKI AKE BIYABA GABA DAYA BANKUNANNE.
AMMA WAJAN BIYAN SUNA AMFANI DA SERIAL NUMBA WAJAN BIYA.
GA MISALI AKAN HAKA.
070123 TO SAI ANGAMA DA DUK WATA NUMBA DATA SHIGA TSARIN WAJAN BIYA SANNAN SAI A TAFI 0701234 INA FATA KUN GANE MISALIN.
DUK WANDA SUNANSA YA FITO, KUMA YA BADA BAYANANSA DAIDAI, AKA SHIGAR MASA DA BAYANANSA DAIDAI, TO KU KWANTAR DA HANKALINKU, ZAKUJI KUDI SUN SHIGO ACCOUNT DINKU DA YARDAR ALLAH.
Allah yasa munada rabo.
0 Response to "Zuwa ga duk wanda yasan ya cike Tallafin (RRR COVID-19) Kuma ba'a biyashi N30,000 duba abinda zakayi ka samu naka cikin Sauri!!!"
Post a Comment