Hukumar ƙidaya ta ƙasa (National Population Commission) zata ɗauki ma'aikatan wuccin gadin da zasu gudanarda aikin ƙidaya (Census 2023).
Hukumar ƙidaya ta ƙasa (National Population Commission) zata ɗauki ma'aikatan wuccin gadin da zasu gudanarda aikin ƙidaya (Census 2023).
Ga duk wanda yakeda buƙata sai yayi hanzari ya shiga wannan link ɗin domin cikewa:
https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/nin
Akwai buƙatar lambar shedar zama ɗan ƙasa wato NIN Number kafin mutum ya cike.
0 Response to "Hukumar ƙidaya ta ƙasa (National Population Commission) zata ɗauki ma'aikatan wuccin gadin da zasu gudanarda aikin ƙidaya (Census 2023)."
Post a Comment