--
Sanarwa! munfara koyar da yadda ake bude Shafin internet {Website} kyauta, kamfanin Google suna biyanka duk wata!

Sanarwa! munfara koyar da yadda ake bude Shafin internet {Website} kyauta, kamfanin Google suna biyanka duk wata!Assalamu'alaikum warahmatullah' 'yanuwa barkanmu da wannan lokaci' kamar yadda wannan shafi namu (https://ww.bzglobalservice.com.ng) yayi Al-kwari a lokutan baya cewa Insha Allahu,  zamu koyar da Al-ummah hanya mai sauki da zasu dogara da kansu batare da neman aikin Gwamnati ba, ko neman aikin wata masana'anta ba, musamman Matasa Dalibai, kai harma da mata iyaye na Gida da 'yan mata dama kowa da kowa,  


Zamu koyar da yadda ake bude website kyauta 

Zu koyar da yadda ake yiwa website gyarashi da yimasa kwalliya (Costimizing)

Zamu koyar da yadda ake hada website da Google Adsense Shima Kyauta

Zamu koyar da yadda ake verified na Identity card da Pin Request, 

Kuma zamu koyar da yadda zaku hada Google Adsense Dinku da Account naku na banki kuna karbar Albashinku kaitsaye Duk Wata! 


Kusani Gwargwadon Aikinku Gwargwadon Abunda Zaku Samu! 

Matukar kanada da Wayarka ta Hannu Android ko Computer Insha Allahu Zaka Iya Wannan aikin, 


Insha allahu yanzu lokaci yayi da muke fatan shiga aikin gadan gadan batare da Bata lokaci ba,  kamar yadda mukayi muku Al-qawari,  


Matakin farko da zamu fara dashi shine duk abinda zamu koya muku zasu rinka zuwa ne kai tsaye ta wannan shafin namu da sauran Zaurukan mu na kafar sada Zumunta kamarsu Whatsapp da Facebook Wanda Baya Cikin Duka Zamu Ajiye Links na WhatsApp da Facebook Akasa Sai Aje Ashiga Zamu Rika Koyarwa Kullum Kum kowanne Lokaci Batare da Bata Lokaci Ba,  


Kushiga WhatsApp Group Namu Yanzu: https://chat.whatsapp.com/L5FXkMig5DkBHB7BD4eK29

0 Response to "Sanarwa! munfara koyar da yadda ake bude Shafin internet {Website} kyauta, kamfanin Google suna biyanka duk wata!"

Post a Comment