--
Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Yadda Zaku Duba Idan Kunyi Nasarar Samun Shirin Tallafin Kuɗi Na NG-CARES

Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Yadda Zaku Duba Idan Kunyi Nasarar Samun Shirin Tallafin Kuɗi Na NG-CARES


Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Yadda Zaku Duba Idan Kunyi Nasarar Samun Shirin Tallafin Kuɗi Na NG-CARES

Shirin NG-CARES shine na gwamnatin tarayya da kuma wasu kungiyoyi da nufin tallafawa yan Nigeria 

In ba amantaba kwanaki nedai aketa cike wannan shiri ta portal dinsu yanda ake cike dayawa toh yanzu sunfito wani step na gaba acikin shirin 

Wanda duk ya samu shirin na NG-CARES to zaije wannan matakin wanda baisamubah kuma bazaijeh ba



Yadda Zaku Duba Idan Kunyi Nasarar Samun Shirin Tallafin Kuɗi Na NG-CARES

Kashiga https://ngcaresbusiness.org/ saika shiga kazabi jaharka kamardai yadda ake cika abun toh idan ka zaba saika zo ka dubah abunda ka cike saika zabi inda aka rubuta GET VETTED 



Kamar yadda zaku gani a photon dake sama sa 


Daga nan zai budemah inda zakasa phone number ka ma ana lambar wayanka da kacike dashi daganan saika sa lambar a wurin 



Saika dannan kan submit daganan idan kasamu zai bunaman inda zaka cike bayananka dana kasuwancinka kusan step 7 ne zaka cika wata questionnaire saika cike dukkan wannan step din kai submit. 


Sannan wasu kuma ana tura musu message kai tsaye ta wayoyinsu don haka sai a saido ana dubawa.


Allah yasa mudace baki daya

0 Response to "Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Yadda Zaku Duba Idan Kunyi Nasarar Samun Shirin Tallafin Kuɗi Na NG-CARES"

Post a Comment