Yadda Kotu ta kwace masallacin Juma’a na Shaikh Ja’afar Adam da ke Kano
Kotu ta kwace masallacin Juma'a na Shaikh Ja'afar Adam da ke Kano
Babbar kotun Jihar Kano mai lamba 5 a jiya Litinin ta garkame gami da kwace masallacin Juma'ar Unguwar Sabuwar Gandu, inda marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ke limanci daga Hannun Kungiyar Izala ta mika wa kungiyar cigaban unguwar.
Mun ga wasu suna nuna shakku dangane da labarin nan. To, ba mu muka soma fadar sa ba. Premier Radio 102.7 FM ta ba da labarin a jiya Litinin.
0 Response to "Yadda Kotu ta kwace masallacin Juma’a na Shaikh Ja’afar Adam da ke Kano"
Post a Comment