--
Ana cigaba da  Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM 🌐) Duba Links adress na jihar da kake kacike yanzu

Ana cigaba da Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM 🌐) Duba Links adress na jihar da kake kacike yanzu

 


TALLAFIN NG-CARES


Mataimakin shugaban kasa Prof. yemi osinbanjo ya kaddamar da shirin da niyyar rage radadi da annobar covid19 ta jawo wa mutane da ma kananun masana'antu.


Kimanin zunzurutun kudi har dala million dari bakwai da hamsin 750M$ aka ware wa wannan shiri, wanda ko wacce Jaha za a bata dala million ashirin 20M$, abuja kuma a bata dala million sha biyar 15M$ sai kuma shi wannan shiri na NG-CARES shi ma an ware masa dala million shabiyar wato 15millions dollar's. 


Wannan shiri zai taimaka wurin rage radadin tallauci, rashin aikin yi da dai sauransu a tsakanin al'umma. Sannan ba wai iya daidaikun mutane wannan shirin ya kunsa ba, har da kananun masana yantu. Don haka in kana da sana'a ko masana'anta da take da rajista da gwamnati kamar CAC za ka iya cin gajiyan wannan shiri.

 

*NG-CARES  LINKS*


Kowane state da nasu, don haka kowa zai duba link na jiharsa. Wasu jahohin portal suka bude domin cikewa, wasu jahohin sun rufe yin rijista ,kowa dai da irin nasu. Wasu form suke bayarwa kuma form din kyautane, kowa dai da irin nasu. 


Wasu jahohin sun fara karbar bayanai wanda suka samu sakon SMS ko email address na Shirin ng-cares.


πŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌ


https://cares.plax.ng/sokoto

 https://cares.plax.ng/kebbi

 https://cares.plax.ng/kaduna

 https://cares.plax.ng/borno

 https://cares.plax.ng/zamfara

 https://cares.plax.ng/kano

 https://cares.plax.ng/katsina

 https://cares.plax.ng/gombe

 https://cares.plax.ng/Niger


https://cares.plax.ng/yobe

 https://cares.plax.ng/enugu

 https://cares.plax.ng/gombe

 https://cares.plax.ng/jigawa

 https://cares.plax.ng/plateau

 https://cares.plax.ng/kwara

 https://cares.plax.ng/lagos

 https://cares.plax.ng/anambara


https://cares.plax.ng/jigawa

 https://cares.plax.ng/bauchi

 https://cares.plax.ng/taraba

 https://cares.plax.ng/oyo

 https://cares.plax.ng/enugu

 https://cares.plax.ng/delta

 https://cares.plax.ng/rivers

 https://cares.plax.ng/edo

 https://cares.plax.ng/benue

 https://cares.plax.ng/kogi

 https://cares.plax.ng/plateau

 https://cares.plax.ng/ondo

 https://cares.plax.ng/abia


©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Farum.

0 Response to "Ana cigaba da Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM 🌐) Duba Links adress na jihar da kake kacike yanzu"

Post a Comment