--
Tallafin Ng-cares duba jerin Shafuka Rijister Jihohin sokoto, borno, zamfara, katsina, yobe, jigawa, bauchi, plateau, kwara, taraba, kogi, adamawa duk abude suke suna aiki yanzu haka

Tallafin Ng-cares duba jerin Shafuka Rijister Jihohin sokoto, borno, zamfara, katsina, yobe, jigawa, bauchi, plateau, kwara, taraba, kogi, adamawa duk abude suke suna aiki yanzu haka


N G - C A R E S   R E G I S T R A T I O N


Ng-cares shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.


Shirin ya kasu gida biyu .


Masu rijista kasuwanci cac zasu samu tallafi sama da naira miliyan daya ,marasa cac zasu samu naira dubu dari .


Yanzu haka a wasu jahohin  enumerators sun fara karbar bayanai wanda suka samu sakon SMS na Pre-qualified na masu cin gajiyar shirin a wasu jahohin kamar yadda akayi na RRR.har yanxu portal din wasu jahohin yana bude , ga links din jahohin da suke bude nan duk wanda bai ga jaharsa ba a nan toh sun rufe .


Masu bukata ayi wa rijista masu cac dubu daya da dari biyar ( 1 5 0 0 ) marasa cac zasu biya dari biyar ( 5 0 0) kacal, yi magana ta WhatsApp 

09063570041 koda babu jaharka cikin jahohin nan zaa iya cika maka na jahar dake kusa dakai Misali an rufe na jahar kaduna zaa iya cike maka dana jigawa ko katsina .


Note: idan kasan ka cike kada ka tura Mana da bayanin ka domin in aka cike maka sau biyu automatically zasuyi declined na form naka.


Ga abubuwan da ake bukata NG CARES REQUIREMENTS


-Business name

-What kind of business

-what date/year of your business

-phone number

- number of employees

-full name

-email address

- Date of birth

- State

- LGA


https://cares.plax.ng/sokoto

https://cares.plax.ng/borno

https://cares.plax.ng/zamfara

https://cares.plax.ng/katsina

https://cares.plax.ng/yobe

https://cares.plax.ng/jigawa

https://cares.plax.ng/bauchi

https://cares.plax.ng/plateau

https://cares.plax.ng/kwara

https://cares.plax.ng/taraba

https://cares.plax.ng/kogi

https://cares.plax.ng/adamawa


©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Farum🤝.

0 Response to "Tallafin Ng-cares duba jerin Shafuka Rijister Jihohin sokoto, borno, zamfara, katsina, yobe, jigawa, bauchi, plateau, kwara, taraba, kogi, adamawa duk abude suke suna aiki yanzu haka"

Post a Comment