Daure Ka Karanta Wannan Muhimmin Sako Na Tallafin Kuɗin NG-CARES da Aka Fara Turawa Masu Neman Cin Gajiyar Shirin
Daure Ka Karanta Wannan Muhimmin Sako Na Tallafin Kuɗin NG-CARES da Aka Fara Turawa Masu Neman Cin Gajiyar Shirin
Shirin Ng-cares sun zabe wasu daga cikin wanda mukayi wa aiki sun tura musu da sakon SMS da cewa suji su kara shigar da bayanin da suka nema lokacin da suka cike neman shiga cikin shirin mutanan adamawa da jahar phalatu ne suka fara samun wannan sakon .
Duk Wanda ya samu sakon nan yaje cafe mafi kusa dashi ya shigar da bayanin da suka tambayi shi kafin ranar 22/7/2022
Ga abinda sakon ke dauke dashi
Dear Applicant, You are required to participate in the Plateau State NGCARES baseline survey to enable us serve you better. Kindly use this link https://cares.plax.ng/survey to fill the survey form. NOTE: the deadline to fill the form is Friday 22nd July 2022. For enquiries, call 012520787
0 Response to "Daure Ka Karanta Wannan Muhimmin Sako Na Tallafin Kuɗin NG-CARES da Aka Fara Turawa Masu Neman Cin Gajiyar Shirin"
Post a Comment