--
Kalli Bidiyo: Yadda wata mata ta damki mazakutar dan takarar shugaban kasa yana tsaka da kamfen

Kalli Bidiyo: Yadda wata mata ta damki mazakutar dan takarar shugaban kasa yana tsaka da kamfen


Wani bidiyo ya bayyana yadda wata mata ta cutar da dan takarar shugaban kasa, Farfesa George Wajackoyah ya yadu a kafafen sada zumunta, LIB ta ruwaito.


Jaridu sun bayyana yadda lamarin ya auku a kasar Kenya yayin da mutana suka taru yayin da ya tsaya a bayan mota mai budadden baya yayin kamfen din.LHLH na wallafa


Dan takarar shugaban kasar yana tsaka da bayyana burikansa idan ya lashe zabe sai wata mata ta damki mazakutarsa wanda hakan yasa ya zabura.


0 Response to "Kalli Bidiyo: Yadda wata mata ta damki mazakutar dan takarar shugaban kasa yana tsaka da kamfen"

Post a Comment