--
Kalli Bidiyon yadda Budurwa tayi tsirara a gidan mai zata kona kanta

Kalli Bidiyon yadda Budurwa tayi tsirara a gidan mai zata kona kanta


Kalli biyon yadda Budurwa tayi tsirara a gidan mai zata kona kanta, 

Masu iya magana na cewa komai dadin rai bai wuce ga mai shi ba. Wata budurwa ta bayyana tsirara a gidan mai inda ta warci mazubin mai tayiwa kanta wanka da fetur da niyyar ta kona kanta ta huta.



Tuni ma’aikatan gidan man suka kamata da karfin tsiya suka suturtata. Bayan ta dawo hayyacinta an binciketa domin jin abunda yasa zata yiwa kanta wannan kisa na wulakanci.



0 Response to "Kalli Bidiyon yadda Budurwa tayi tsirara a gidan mai zata kona kanta"

Post a Comment