--
Na So A Ce Ana Kai Ziyara Lahira, Da Na Ziyarce Ki, Cewar Matashin Da Budurwar Sa Ta Rasu Ana Dab Da Aurensu

Matashin mai suna Abdulmuhyi Bagel Garba, wanda kani ne ga kwamishinan wutar lantarki da kimiyya da fasaha na Jihar Bauchi, Hon Garba Bagel, ya wallafa hakan ne a shafinsa na kafar sada zumunta taba zuciya bayan watanni biyar da rasuwar budurwarsa.

Idan za a iya tunawa Hauwa Abdullahi Shehu, wadda take dalibar aji uku a jami’ar Jihar Bauchi, Gadau ta rasu sakamakon hadarin motar da ta yi ana saura wata daya a yi aurensu.

0 Response to "Na So A Ce Ana Kai Ziyara Lahira, Da Na Ziyarce Ki, Cewar Matashin Da Budurwar Sa Ta Rasu Ana Dab Da Aurensu"

Post a Comment