Kamfanin jirgin sama na UNITED NIGERIA na neman ma'aikata a bangaren: • Commercial Manager • Ground Operations Officer • Risk Manager • Marketing Officer
Kamfanin jirgin sama na UNITED NIGERIA na neman ma'aikata a bangaren
• Commercial Manager
• Ground Operations Officer
• Risk Manager
• Marketing Officer
Ga masu son applying sai su tura CV/Resume zuwa ga wannan Adreshin Email Din: (careers@flyunitednigeria.com),
Domin karin bayani Ziyarci: https://flyunitednigeria.com/
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Zumunta Youth Awarenesses Forum 🤝
0 Response to "Kamfanin jirgin sama na UNITED NIGERIA na neman ma'aikata a bangaren: • Commercial Manager • Ground Operations Officer • Risk Manager • Marketing Officer"
Post a Comment