--
Masu cin gajiyar NG-CARES a kula sosai wajen cika kasafin kudin shiga da fita na kasuwanci. Saboda ana amfani da kasafin kudin da kuka cikane wajen yin muku approval.

Masu cin gajiyar NG-CARES a kula sosai wajen cika kasafin kudin shiga da fita na kasuwanci. Saboda ana amfani da kasafin kudin da kuka cikane wajen yin muku approval.


Masu cin gajiyar NG-CARES a kula sosai wajen cika kasafin kudin shiga da fita na kasuwanci. Saboda ana amfani da kasafin kudin da kuka cikane wajen yin muku approval. 


Saboda haka yawan kudin shiga da fita shine yake nuna yawan kudin da za a muku approval. Karancin kudin shiga da fita yana nuna karancin kudin da za a muku approval.


rashin cika ka'idoji zai hana wasu samun approval wannan shirin Ng-cares wanda jahohi zasu bayar.



Ku tabatar kun amsa dukkan tambayoyin da sukayi muku yayin shigar bayanin ku wajen rijistar farko da mukayi muke ko kukayi shiyasa muke tura musu da PDF document da aikin da aka yi musu gudun mantawa ,duk bayanin da kuka shigar farkon rijistar dole ku kara tabbatar dasu .



Wasu sun shiga yanar gizon masu rijista kamfani sun yi applying bayan basu da rijista kamfani ya zama dole idan har sun samu sakon sms ko sun shiga get vetted sun shigar da lambar wayar su an nuna masu sunan kamfanin da suka cika dashi dole su shigar da hotun cac certificate da tin number certificate idan har suna son cin gajiyar shirin Ng-cares.


Wand mune muka yiwa rijista yayi magana ta WhatsApp zamu taimaka masa don shigar da bayanin kasuwanci sa idan har ya samu sakon SMS ko yan jahar gombe da suke dubawa a wannan https://cares.plax.ng/gombe


FC' => 'Abuja', NG-Care: https://cares.plax.ng/abuja

'AB' => 'Abia', NG-Care: https://cares.plax.ng/abia

'AD' => 'Adamawa', NG-Care: https://cares.plax.ng/adamawa

'AK' => 'Akwa Ibom', NG-Care: https://cares.plax.ng/akwaibom

'AN' => 'Anambra', NG-Care: https://cares.plax.ng/anambra

'BA' => 'Bauchi', NG-Care: https://cares.plax.ng/bauchi

'BY' => 'Bayelsa', NG-Care: https://cares.plax.ng/bayelsa

'BE' => 'Benue', NG-Care: https://cares.plax.ng/benue

'BO' => 'Borno', NG-Care: https://cares.plax.ng/borno

'CR' => 'Cross River', NG-Care: https://cares.plax.ng/crossriver

'DE' => 'Delta', NG-Care: https://cares.plax.ng/delta

'EB' => 'Ebonyi', NG-Care: https://cares.plax.ng/ebonyi

'ED' => 'Edo', NG-Care: https://cares.plax.ng/edo

'EK' => 'Ekiti', NG-Care: https://cares.plax.ng/ekiti

'EN' => 'Enugu', NG-Care: https://cares.plax.ng/enugu

'GO' => 'Gombe', NG-Care: https://cares.plax.ng/gombe

'IM' => 'Imo', NG-Care: https://cares.plax.ng/imo

'JI' => 'Jigawa', NG-Care: https://cares.plax.ng/jigawa

'KD' => 'Kaduna', NG-Care: https://cares.plax.ng/kaduna

'KN' => 'Kano', NG-Care: https://cares.plax.ng/kano

'KT' => 'Katsina', NG-Care: https://cares.plax.ng/katsina

'KE' => 'Kebbi', NG-Care: https://cares.plax.ng/kebbi

'KO' => 'Kogi', NG-Care: https://cares.plax.ng/kogi

'KW' => 'Kwara', NG-Care: https://cares.plax.ng/kwara

'LA' => 'Lagos', NG-Care: https://cares.plax.ng/lagos

'NA' => 'Nassarawa', NG-Care: https://cares.plax.ng/nasarawa

'NI' => 'Niger', NG-Care: https://cares.plax.ng/niger

'OG' => 'Ogun', NG-Care: https://cares.plax.ng/ogun

'ON' => 'Ondo', NG-Care: https://cares.plax.ng/ondo

'OS' => 'Osun', NG-Care: https://cares.plax.ng/osun

'OY' => 'Oyo', NG-Care: https://cares.plax.ng/oyo

'PL' => 'Plateau', NG-Care: https://cares.plax.ng/plateau

'RI' => 'Rivers', NG-Care: https://cares.plax.ng/rivers

'SO' => 'Sokoto', NG-Care: https://cares.plax.ng/sokoto

'TA' => 'Taraba', NG-Care: https://cares.plax.ng/taraba

'YO' => 'Yobe', NG-Care: https://cares.plax.ng/yobe

'ZA' => 'Zamfara', NG-Care: https://cares.plax.ng/zamfara



masu bukata ma suyi magana ta WhatsApp number 0 9 0 6 3 5 7 0 0 4 1 zaa mishi rijista akan naira dari biyar 500 kacal in yana da rijista kamfani zai biya naira dubu daya da dari biyar 1500 domin yi masa rijista .


©️ Ahmed El-rufai Idris

Bio Team Ng-cares 🌐

0 Response to "Masu cin gajiyar NG-CARES a kula sosai wajen cika kasafin kudin shiga da fita na kasuwanci. Saboda ana amfani da kasafin kudin da kuka cikane wajen yin muku approval."

Post a Comment