Labari mai dadi ga wadanda suka cike Neman Aiki A Hukumar Zabe ta kasa {INEC}
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta fitar da sabbin ma'aikatan wucin gadi na zaben da zaa gudanar 2023 masu bukatar duba sunayen su ,su ziyarci Office hukumar zaben dake karamar hukumar su .
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum
Download (Live Tv Channel) For Android Wacth Any Live Tv Stream For Free Now
0 Response to "Labari mai dadi ga wadanda suka cike Neman Aiki A Hukumar Zabe ta kasa {INEC}"
Post a Comment