--
Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Npower Da Kwalin Sakandare

Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Npower Da Kwalin Sakandare


Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Npower Da Kwalin Sakandare

Hukumar Kula da Zuba Jari ta Kasa (NASIMS) ta sanar da fara shirin Batch C2 Npower a hukumance.masu cin gajiyar Batch C2 Npower za su fara aiki ayau ranar 4 ga Oktoba, 2022.


Hukumar ta shawarci masu cin gajiyar Batch C2 Npower wadanda suka cike da "Secondary Certificate" (N-creative & N-tech) suma ana sanar dasu cewa suje su duba "Dashboard" dinsu karkashin "Deployment Icon" domin sanin inda aka tura su yin Training, a wurin za suga sunan Training center da sunan contact person da kuma lambar wayarshi wanda zasu iya kiranshi domin neman karin bayani. Idan an tashi zuwa training center ana bukatar aje da abubuwa guda ukku; 


Ziyarci: https://nasims.gov.ng/login


Print out na deployment letter

print out na BVN 

means of identification National ID card ko Voter's card.

0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Npower Da Kwalin Sakandare"

Post a Comment