An fara tura sakon gayyata ga wanda suka samu nasarar gudanar da scerining zuwa matakin training karbar horo a jihohin Lagos da Ogun
An fara tura sakon gayyata ga wanda suka samu nasarar gudanar da scerining zuwa matakin training karbar horo a jihohin Lagos da Ogun.
Project T Max shiri ne domin bai wa mutane 15,000 ƙwarewa a cikin Jihohi 7; Ogun, Lagos, Edo, Enugu, Kaduna, Nasarawa & Gombe, daga Agusta zuwa Disamba 2022.
Makasudin wannan Shirin shi ne a samar da tsarin TVET na gaskiya, mai aiki kuma mai dorewa wanda zai wadata 'yan Najeriya fasahar kere-kere da sana'o'in da suke bukata domin su zama masu dogaro da kansu.zaa gudanar da karbar horo ne har na tsahon wata uku .
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awareness Forum
Join our WhatsApp Group to get the latest news anytime: https://chat.whatsapp.com/EDLOh4sS1FX38NCnzRqDPJ
Download Our Mobile App: https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news
0 Response to "An fara tura sakon gayyata ga wanda suka samu nasarar gudanar da scerining zuwa matakin training karbar horo a jihohin Lagos da Ogun "
Post a Comment