--
Gidauniyar Kwankwasiyya Debelopment Foundation Ta Buɗe Shafin Daukar Nauyin Karatu Zuwa Jami'ar Mewar International University Nigeria Jami'ar Indiya ta farko a duk fadin Afirka

Sen. Kwankwaso zai sake daukar nauyin Karatun dalibai guda 148 a fadin kasar nan zuwa Mewer University dake Jahar Nassarawa. kowace jiha zata samu mata 2 maza 2. A shiga link dinnan ayi applying http://kdf2022.miu.edu.ng

Gidauniyar Kwankwasiyya Debelopment Foundation ta shirya domin al’umma musamman matasa dama da su ci gajiyar ayyukanta na inganta ilimi, yanzu haka ta kaddamar da zango na biyu na tallafin karatu na kasa baki daya ga maza 2 da mata 2 masu neman tallafin karatu a kowace jiha ta Najeriya domin tallafawa matasa 148 domin yin karatu a Jami'ar Mewar International University Nigeria Jami'ar Indiya ta farko a duk fadin Afirka.

ALLAH yasa mudace baki daya

Join our WhatsApp Group to get the latest news anytime: https://chat.whatsapp.com/EDLOh4sS1FX38NCnzRqDPJ

Download Our Mobile App: https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news0 Response to "Gidauniyar Kwankwasiyya Debelopment Foundation Ta Buɗe Shafin Daukar Nauyin Karatu Zuwa Jami'ar Mewar International University Nigeria Jami'ar Indiya ta farko a duk fadin Afirka"

Post a Comment