--
OPERATIONS GRANT PROGRAMM FCT CARES - APPLY NOW

OPERATIONS GRANT PROGRAMM FCT CARES - APPLY NOW


OPERATIONS GRANT PROGRAMM FCT CARES 


3.2 Operations Grant: for MSMEs seeking grant to support your business in paying Utility, Security Bill, Staff Salary and Rent


3.2 Tallafin Ayyuka: shirin yana ba da dama ne ga masu MSMEs zai basu tallafi kashi 50% domin inganta kasuwancin su da kuma biyan Utility, Bill Security, albashin Ma'aikata da biyan kudin haya .


Wajibi mutum ya kasan ce shi member ne a wata Cooperative Multi-purpose society da take da rijistar birnin tarayya abuja .


Domin sanin yadda zaka shiga cikin shirin Fct ng-cares programmes yi magana ta WhatsApp 09063570041 zamu tura maka da form Zaka cike cikin form din zaka zabe Cooperative multi-purpose society da kake so ka zama member acikinta zamu tura maka da certificate dinta idan ka samu sakon zuwa yin documents.


Wanda aka yiwa rijista satin daya gabata Insha Allahu next week zaa fara tura sakon SMS don gudanar da documents kana samun sakon Kayi kokari ka sanar damu akan lokaci yadda mutum ba sai yaje abujan ba .


©️ Ahmed El-rufai Idris 

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum


Join our WhatsApp Group to get the latest news anytime: https://chat.whatsapp.com/EDLOh4sS1FX38NCnzRqDPJ

Download Our Mobile App: https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news

0 Response to "OPERATIONS GRANT PROGRAMM FCT CARES - APPLY NOW"

Post a Comment