--
TECH ENHANCEMENT GRANT PROGRAMM FCT CARES- APPLY NOW

TECH ENHANCEMENT GRANT PROGRAMM FCT CARES- APPLY NOW


TECH ENHANCEMENT GRANT PROGRAMM FCT CARES


3.3 Tech Grant: for MSMEs looking for Technology Support like POS, Computer Hardware, Software etc.


Business Valuation: Provide a brief summary of the business such as progress made and challenges faced in the business.


3.3 Tech Grant: don MSMEs masu neman samun Tallafin Fasaha kamar POS, Na'urorin Kwamfuta, Software da sauransu.Ƙimar Kasuwanci: Ba da taƙaitaccen bayani game da kasuwancin kamar ci gaban da aka samu da kuma kalubalen da aka fuskanta a cikin kasuwancin.


Wajibi mutum ya kasan ce shi member ne a wata Cooperative Multi-purpose society da take da rijistar birnin tarayya abuja .


Domin sanin yadda zaka shiga cikin shirin Fct ng-cares programmes yi magana ta WhatsApp 09063570041 zamu tura maka da form Zaka cike cikin form din zaka zabe Cooperative multi-purpose society da kake so ka zama member acikinta zamu tura maka da certificate dinta idan ka samu sakon zuwa yin documents.


Wanda aka yiwa rijista satin daya gabata Insha Allahu next week zaa fara tura sakon SMS don gudanar da documents kana samun sakon Kayi kokari ka sanar damu akan lokaci yadda mutum ba sai yaje abujan ba .


©️ Ahmed El-rufai Idris 

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum


Join our WhatsApp Group to get the latest news anytime: https://chat.whatsapp.com/EDLOh4sS1FX38NCnzRqDPJ

Download Our Mobile App: https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news

0 Response to "TECH ENHANCEMENT GRANT PROGRAMM FCT CARES- APPLY NOW"

Post a Comment