--
“Ban taba kwanciya da wani namiji ba. Ubangiji ya azurta ni da zankadeden jariri,” Cewar Ada.

“Ban taba kwanciya da wani namiji ba. Ubangiji ya azurta ni da zankadeden jariri,” Cewar Ada.

 





Yadda matar da bata taba saduwa da namiji ba ta haifi zankaɗeɗen jariri


Wata mata mai suna Aba ta bayyana cewa ta samu ciki kuma ta haihu amma a saninta babu namijin da ya taba saduwa da ita, Wonder9ja.com ta ruwaito.

Yayin tattaunawa da Barima Kaakyire Agyemang a Step1 TV, matar ta ce shekaru hudu kenan da ta san cewa babu namijin da ya taba ko rike hannunta balle su kai ga saduwa.

0 Response to "“Ban taba kwanciya da wani namiji ba. Ubangiji ya azurta ni da zankadeden jariri,” Cewar Ada."

Post a Comment