Na Samu Kwanciyar Hankali Sosai a Rayuwar Aure Na – Tsohuwar Jaruma Fati Ladan
Na Samu Kwanciyar Hankali Sosai a Rayuwar Aure Na – Tsohuwar Jaruma Fati Ladan
Daya daga cikin manyan tsofaffin jaruman kannywood mata bayan shekaru da yin aurenta ta fito ta bayyana a iya zamwn da tayi da mijin ta da yaran da suka haifa yasa ta fahimta aure yafi mata harkar fim.
Jarumar tana daya daga cikin jaruman Kannywood mata da Auren su yayi Matukar Albarka wanda tinda Allah ya kaita gidan mijinta har yau tana tare da mijinta.
Haka zalika jarumar ta bayyana yadda mijin nata yake tattalin ta kamar wani kawai.
Sannan ta kara dacewa ko yaji bata taba yi ba sabi da akwai kyakyawar fahimtar juna a tsakanin ta da mijinta.
Daga karshe tayi adduar Allah ya kara hada kawunan su ya basu zaman lafiya da yara masu albarka.
0 Response to "Na Samu Kwanciyar Hankali Sosai a Rayuwar Aure Na – Tsohuwar Jaruma Fati Ladan"
Post a Comment