Gwamnatin Kasar Qatar zata bawa Maza yan Nigeria scholarship, wandanda suke da sha'awar karatu a sashin addinin musulunci.
Gwamnatin Kasar Qatar zata bawa Maza yan Nigeria scholarship, wandanda suke da sha'awar karatu a sashin addinin musulunci.
Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da sanarwar bama Maza yan Nigeria scholarship, wandanda suke da sha'awar karatu a sashin addinin musulunci.
Masu Sha'awa suna iya cikewa ga adreshin yanar gizon nan a kasa:
https://www.islam.gov.qa/inner/Scholarships
Shi wannan website din, gaba dayansa da larabci yake dole sai mutum yayi amfani da translator ya fassara shi zuwa turanci.
0 Response to "Gwamnatin Kasar Qatar zata bawa Maza yan Nigeria scholarship, wandanda suke da sha'awar karatu a sashin addinin musulunci. "
Post a Comment