Lallai maganar malam tayi zafi hankalin Yan Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan ganin Videon
WATA SABUWA: Ku Gaya Min Ɗan Fim Ɗaya Tak Mai Addini, Tambayar Sheikh Imam Idris Abdul'aziz Bauchi
Malamin yayi wannan tambayar ne a cikin wani faifan bidiyon da yake tsaka da caccakar masu sana'ar harkokin finafinan Hausa (Kannywood) inda yake cewa " Ka gaya min ɗan fim ɗaya tak mai addini, in dai ɗan fim ɗin ne kirawo mana shi muyi masa tambayar menene addini." Inji shi
Lamarin ya janyo cece kuce a shafukan sada zumunta inda wasu daga cikin masana'antar Kannywood ɗin suke yin martani akan waɗannan kalaman na Sheikh Dr Idris Abdulazeez Bauchi.
Me za kuce?
0 Response to " Lallai maganar malam tayi zafi hankalin Yan Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan ganin Videon"
Post a Comment