--
Yanzu yanzu Adam A zango bayyana Matar da zai aura ranar 31 ga wannan wata na Dismba

Yanzu yanzu Adam A zango bayyana Matar da zai aura ranar 31 ga wannan wata na Dismba

 


Daga karshe Adam A Zango ya bayyana Matar da zai aura ranar 31 ga wannan wata na Dismba,Shahareren jarimin fina finan hausa Adamu Abdullahi zango ya wallafa hoton wadda zai angonce da ita a shafin sa ba Facebook.Ina ya bayyana 31 ga watan Disamba a matsayin ranar daurin Auren sa da jaruma meera Muhammad wadda akafi sani da junaidiyya acikin shiri mai dogon zango na gidan badamasi.  Hakan na zuwa ne bayan da Dr idris Abdulaziz bauchi yace yan flm. Basa auren junan su sai dai shi jaeumin ya fito ya bayyana kansa acin abubuwan da malam ya lissafa shi baya cikin su domin a baya ma ya auri yar flm.0 Response to "Yanzu yanzu Adam A zango bayyana Matar da zai aura ranar 31 ga wannan wata na Dismba"

Post a Comment