--
Tallafin Kuɗi na NG-CARE - wadanda suka nemi tallafin Ng-cares amma basu samu kira ba ko sakon SMS, ga hanyar da zasu bi...

Ga wanda suka nemi tallafin Ng-cares amma basu samu kira ba ko sakon SMS. Ga hanyar da zasu bi don gano cewa an zabe su ko baa zabe su ba, nemi jahar da kake yakin ka shiga yanar gizo-gizo dake kasa idan ya bude sai a shiga #GeTVetted shigar da lambar wayan da kayi rijista idan an zabe ka saka ga duk bayanin da kayi rijistar farko dasu 

Idan ka samu sai ka shigar da documents din abubuwanda ke a kasa

IT Enhancement Support Grant DLI 3.3.

1. Original CAC or Association ID 
2. Salary Payment voucher of Staff (any month in 2022)
3. Original Receipt of IT Equipments e.g. Computer, POS, Photocopier, Smartphone
4. Original copy Birth Certificate or Declaration of Age certificate 
5. Original copy of Company Tax Clearance Certificate (if any)
6. BVN0 Response to "Tallafin Kuɗi na NG-CARE - wadanda suka nemi tallafin Ng-cares amma basu samu kira ba ko sakon SMS, ga hanyar da zasu bi..."

Post a Comment