Yanzu yanzu: Wani babban Al-amari ya Faru da Shirin Labarina Season-6 Duba Sanarwar da Aminu Saira Yafitar Yanzu
SANARWA AKAN SHIRIN #LABARINA SEASON 6.
Assalamu alaikum Masoya wannan Shiri, Kamar yadda muka sanar a karshen Episode din da ya gaba cewa mun kammala Season 5.
In sha Allah 16 ga Wannan watan na December Da muke ciki, zamu cigaba da kawo muku Season 6. a wuraran da muka saba Haskawa.
Muna godiya Sosai a gare ku Masoya, Allah ya bar zumunci. Allah kuma ya bamu ikon fita kunyar masu Kallo.🙏❤️🌎
Saira Movies AREWA24 #LABARINA #Labarinaseries
0 Response to "Yanzu yanzu: Wani babban Al-amari ya Faru da Shirin Labarina Season-6 Duba Sanarwar da Aminu Saira Yafitar Yanzu"
Post a Comment