YADDA ZAKA KAMMALA NEMAN AIKIN CIVIL DEFENCE DANNA KASA DOMIN GANIN YADDA AKE CIKEWA
Abinda Yakamata Kasani Yayin Cika Aikin Civil Defence
Your email address will not be published. Required fields are marked *
Comment *
Name *
Email *
Website
Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.
Aadvertisement
Barka da zuwa wannan shafi mai albarka ayau muna tafe da karin bayani yayin cika aikin Civil Defence musamman wadanda basu kammala cikawa ba Idan kazo cikawa akwai inda yake baiwa mutane matsala musamman wajen zabar local government.
Matsalarde shine acikin browser dake wayarka daga dama zakaga Inda Abun yake kamar Haka na hoto zaka ga wani waje da Jan circle da wata farar arrow Nan zaka danna.
option kana dannawa zaibaka option sai kadan duba inda aka rubuta DESKTOP SITE saika zabeshi zakaga alamar TIK akan desktop kamar haka
0 Response to "YADDA ZAKA KAMMALA NEMAN AIKIN CIVIL DEFENCE DANNA KASA DOMIN GANIN YADDA AKE CIKEWA"
Post a Comment