--
 Yanzu Ba Na Jin Daɗin Rayuwata, Fatana Kawai Na Cika Da Imani, Na Yafewa Kowa, Cewar Alhaji Aminu Alhassan Dantata

Yanzu Ba Na Jin Daɗin Rayuwata, Fatana Kawai Na Cika Da Imani, Na Yafewa Kowa, Cewar Alhaji Aminu Alhassan Dantata



 Yanzu Ba Na Jin Daɗin Rayuwata, Fatana Kawai Na Cika Da Imani, Na Yafewa Kowa, Nima Ina Rokon Duk Wanda Na Batawa Ya Yafemin, Cewar Alhaji Aminu Alasan Dan tata.

Ku saurari jawabin nasa a nan.

👇👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/jM32-6p30uo


Babban Ɗan Kasuwar nan kuma ɗaya daga manyan dattijan Kano Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata ya nemi afuwar duk wanda ya yiwa kuskure a rayuwa.


Dantata ya kuma ce ya yafe wa duk wanda ya yi masa ba daidai ba.


Dattijon ya bayyana hakan ne yayin ziyarar da Mataimakin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a APC Sanata Kashim Shatima da Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje suka kai masa ziyara a gidansa da ke Ƙoƙi a kano.

0 Response to " Yanzu Ba Na Jin Daɗin Rayuwata, Fatana Kawai Na Cika Da Imani, Na Yafewa Kowa, Cewar Alhaji Aminu Alhassan Dantata"

Post a Comment