--
Man United ba ta bar tattaunawar ta akan neman sayen Mason Mount ba

Man United ba ta bar tattaunawar ta akan neman sayen Mason Mount ba

saboda tayin £55m har yanzu yana kan Benci.  Amma bata karbi tayin fan miliyan 65 da Chelsea ke son a biyanta ba. 

Damar sayen Mount a bude take ga  kulaf na Manchester United, Amma kungiyar tana ganin tayinta na £55m yayi daidai da farashin da ya kamata a sayar mata da  dan wasan.


Labarin Wasannin Tsakiyar mako.
 
 

0 Response to "Man United ba ta bar tattaunawar ta akan neman sayen Mason Mount ba "

Post a Comment