--
Takaitun Labaran Duniya  Na Tsakiyar mako Na Safiyar Lahadi

Takaitun Labaran Duniya Na Tsakiyar mako Na Safiyar Lahadi


A ranar Asabar din da ta gabata ne 'yan Muscovites suka nuna rashin jin dadinsu kan takun-saka tsakanin fadar Kremlin da 'yan amshin shatan Wagner, yayin da 'yan Ukraine suka ji dadi yayin da Rasha ke ci gaba da kai hari.


Kasar Saudiyya ta rungumi fasahar zamani dan   lafiya, ingantaccen   ga mahajjata. 

Jami’an tsaron kasar Isra’ila sun lashi takobin murkushe ‘yan ta’adda.


 Labaran cikin gida 


A ranar Asabar din da ta gabata ne aka ceto dalibai 11 da ke karkashin kungiyar Daliban Likitoci ta Najeriya NIMSA bayan da wani kwale-kwale mai gudu ya kife a wani wurin shakatawa da ke Calabar a Jihar Kuros Riba.

Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, a ranar Asabar din da ta gabata, ya ce “a hankali” na zaben sabbin shugabannin tsaro da shugaba Bola Tinubu ya yi zai sa Najeriya ta kusa kawo karshen kalubalen tsaro da take fuskanta.


Gwamnan jihar Gombe, Muhammdu Inuwa Yahaya, ya amince da tsawaita wa’adin shugabancin jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Gombe dake Kumo na tsawon watanni shida daga ranar 1 ga watan Yuli.

Karshan labaran kasa da na ketare kenan .



0 Response to "Takaitun Labaran Duniya Na Tsakiyar mako Na Safiyar Lahadi"

Post a Comment