--
Titanic:wani jirgi ruwa ne da aka kirkira a shekarar 1911,Ya Kuma Yi hadari a cikin teku a shekarar 1912

Titanic:wani jirgi ruwa ne da aka kirkira a shekarar 1911,Ya Kuma Yi hadari a cikin teku a shekarar 1912

Jirgin Yana dauke da fasinjoji sama da dubu biyu,Haka Kuma ya gamu da accident a cikin teku bayan ya gamu da wata dusar kankara ya kife a cikin ruwa.
Bayan ya kife an rasa mutane kimanin yahudawa1500.ya kife ne akan hanyarsa ta zuwa America daga Landon.A wancen lokacin babu wani jirgin ruwa daya kaishi girma.yahudawa suna yawan tunawa da wannan al'amari duk bayan lokaci,Hakan yasa suka kirkiri wani film kayataccen suka Kuma kashe Masa makudan kudade dan tunawa dashi.
Jirgin an rabashi gida ukku ne,kasa na takaka,tsaka tsakiya na matsakaitan masu kudi,sama Kuma na attajirai ne.

0 Response to "Titanic:wani jirgi ruwa ne da aka kirkira a shekarar 1911,Ya Kuma Yi hadari a cikin teku a shekarar 1912"

Post a Comment