--
Gwamnatin Jahar Kano  Ta Kaddar Da Sababbin Shugabannin Kwallon kafa  ta Kano Pillars

Gwamnatin Jahar Kano Ta Kaddar Da Sababbin Shugabannin Kwallon kafa ta Kano Pillars


Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya na Kano Municipal Engr. Sagir Ibrahim Koki tareda Ɗan Majalisar Jaha Alhaji Sarki Aliyu Daneji sun halarci taron ƙaddaramarda kwamitin da zai kula da ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Kano Pillars (Masu Gida) wanda Dr. Abdullah Baffa Bichi (Sakataren Gwamnatin Jahar Kano) ya jagoranta, a yammacin wannan rana.

Bisa sahhalewar Mai Girma Gwamnan Jahar Kano H.E Engr. Abba Kabir Yusuf, anƙaddamarda:
1. Alhaji Babangida Little (Shugaba)

2. Comrade Sani Ibrahim Coach (Sakatare) 

3. Garba Umar (mamba)

4. Naziru Aminu Abubakar (mamba)

5. Bashir Chilla (mamba)

6. Ali Nayara Mai Samba (mamba)

7. Shuaibu Ibrahim Doguwa (mamba) 

8. Alhaji Rabiu Pele (mamba)

9. Muhammed Danjuma (mamba)

10. Sabo Chokalinka (mamba)

11. Abba Haruna Dala FM (mamba)

12. Engr. Usman Kofar Na'isa (mamba)

13. Yakubu Pele (mamba)

Allah yatayasu ruko yabasu ikon dawoda martaba da ƙimar ƙungiyar Ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, amin.

A ranar Juma'a: 23/06/2023

0 Response to "Gwamnatin Jahar Kano Ta Kaddar Da Sababbin Shugabannin Kwallon kafa ta Kano Pillars "

Post a Comment